Za a siyar da wani kur’ani da aka kawata daga yankin Caucasus kan kudi fan 60,000 zuwa fam 80,000 a wani a baje kayan fasahar Musulunci
Lambar Labari: 3490974 Ranar Watsawa : 2024/04/12
IQNA - An bude gidan adana kayan tarihi na kur'ani mai suna "Bait Al-Hamd" a kasar Kuwait tare da samun tallafin sakatariyar ma'aikatar kula da harkokin agaji ta kasar da kuma hadin kan kur'ani da ma'aiki a matsayin daya daga cikin muhimman ayyukan kur'ani na wannan kasa.
Lambar Labari: 3490747 Ranar Watsawa : 2024/03/04
Tehran (IQNA) Gidan tarihi na musamman na kur'ani mai tsarki da ke kusa da kogon tarihi na Hara a birnin Makkah na maraba da mahajjatan Baitullahi Al-Haram.
Lambar Labari: 3488779 Ranar Watsawa : 2023/03/09
Tehran (IQNA) An baje kolin wani sashe na kur'ani mai tsarki na karni na 8 miladiyya mallakar kasar Uzbekistan tare da tarin tsoffin ayyukan wannan kasa a dakin adana kayan tarihi na Louvre da ke birnin Paris.
Lambar Labari: 3488051 Ranar Watsawa : 2022/10/22
Tehran (IQNA) "Eldar Alauddin F" Mufti na Moscow kuma limamin masallacin Jama na wannan birni, ya samu tarba daga babban sakataren majalisar Shirzad Abdurrahman Taher a ziyarar da ya kai majalisar kur'ani mai tsarki ta Sharjah.
Lambar Labari: 3487859 Ranar Watsawa : 2022/09/15
TEHRAN (IQNA) – Gidan kayan tarihi na Bayt Al Quran Al Akbar da ke Palembang na kasar Indonesiya.
Lambar Labari: 3487694 Ranar Watsawa : 2022/08/15
Tehran (IQNA) Majalisar kur'ani mai tsarki ta Sharjah ta kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta kaddamar da wani gidan adana kayan tarihi a wannan wuri domin nuna sabbin kyaututtukan da Sarkin Sharjah ya yi masa, da suka hada da tarin kur'ani da ba kasafai ba.
Lambar Labari: 3487507 Ranar Watsawa : 2022/07/05
Tehran (IQNA)An bude gidan adana kayan tarihi na Kur'ani na farko, gami da kyawawan rubuce-rubucen tarihi da ba kasafai ba, a Chicago, Illinois.
Lambar Labari: 3487418 Ranar Watsawa : 2022/06/14
SHIRAZ (IQNA) – Shah Cheragh, yana daga cikin muhimman mutane da ake tunawa da su a tarihin kasar Iran, baya ga kayan tarihi akwai babban masallacinsa wanda ke birnin Shiraz.
Lambar Labari: 3487392 Ranar Watsawa : 2022/06/07
Tehran (IQNA) An kaddamar baje kolin wasu tarin rubuce-rubucen kur'ani mai tsarki da ba a saba gani ba a dakin karatu na Sarki Abdulaziz da ke birnin Riyadh na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3487212 Ranar Watsawa : 2022/04/25
Tehran (IQNA) An kaddamar da baje kolin kayan tarihi n rayuwar Manzon Allah (SAW) da ci gaban Musulunci a Madina.
Lambar Labari: 3486482 Ranar Watsawa : 2021/10/27
Tehran (IQNA) kayan da aka sanar a kasar Iran da suke a jiye a gidan tarihin muslunci na kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3486333 Ranar Watsawa : 2021/09/20
Tehran (IQNA) Cibiyar ajiyan kayan tarihi ta Louvre ita ce wurin ajiyar kayan tarihi mafi girma a duniya.
Lambar Labari: 3486102 Ranar Watsawa : 2021/07/13
Tehran (IQNA) za a bude wani sabon wurin kayan tarihi da ya shafi fitattun makaranta kur'ani na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486061 Ranar Watsawa : 2021/06/29
Tehran (IQNA) wasu daga cikin kayayyakin tarihin musulunci a dakin ajiyar kayan tarihi na Pergamon a kasar Jamus.
Lambar Labari: 3486029 Ranar Watsawa : 2021/06/19
Tehran (IQNA) an nuna wasu daddun kwafin kur’ani a babban dakin ajiye kayan tarihi na kasar UAE.
Lambar Labari: 3485564 Ranar Watsawa : 2021/01/18
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani babban taro na kasa da kasa a birnin Alkahira na kasar Masar kan adana kayan tarihi n musulunci.
Lambar Labari: 3482453 Ranar Watsawa : 2018/03/05
Bangaren kasa da kasa, an nuna wasu daddun littafai da kuma takardun gami da fatu da aka yi rubutu a kansu a hubbaren Imam Hussain (AS) da ke Karbala a Iraki.
Lambar Labari: 3481290 Ranar Watsawa : 2017/03/06